Description: Empowered by Love God Greatly Yaushe ki ka fara ji game da Yesu? Ko kin ta"a tunani yadda labarin wani mutum daga urshalima da ya yi rayuwa fiye shekaru dubu biyu da su ka wuce har kin ji? Bishara ba labara ne kawai ba: labara mai da—i ne da duniya ta ke ta jira. Bishara shi ne begen rai har abadata wurin badagaskiya ga Kristi. Wa—anda su ka yi tafiya da Yesu da Ya zo duniya sun badagaskiya gare Shi. Sun yarda Shi —an Allah ne, wanda Yam utu domin Ya —auke zunuban duniya duka kuma wanda ya rike rai har abada ma wanda sun badagaskiya gare Shi. Wannan maza da mata sun mutu domin bisharan Yesu. Sun zama shaidar rayuwan Shi da mutuwan Shi da tashin matattun Shi. Kuma bas u bar komai ya hana gaya wa duniya game da Shi ba Bishara shi ne begen rai har abadata wurin badagaskiya ga Yesu Kristi. Allah Ya ba wa Iklisiya ta farko iko a kodayaushe. Ya ne tare da su a cikin gwaji, cikin nassara, kuma cikin shakkan su. Allah Ya a da aikin da ya ba wa Iklisiya ta farko kuma ya bishe su a hanyan cikatawa. Domin amincin su, mun ji gaskiyan bishara. Domin dagewan su, mun san aikin ceto da Yesu Kristi Ya yi. Kuma domin misalin su, mun samu ikon bishara. Cikin Iko: Jiya da Yau bincike ne mai zurfi cikin littafin Ayukan Manzanni. Yayinda mu ke binciken Iklisiya ta farko muna begen za mu samu karfafawa domin ya bishara ga mutanen da mun sani. Allah Y aba wa Iklisiya ta farko ikon ya da bishara a kullum, Yan a yi mana hakannan, har a yau. Mu ha—a kai a yanan gizo domin wannan binciken na tsawon mako shida ko kuma kan app namu na Love God Greatly. Za ki samu Karin abubuwa game da Cikin Iko tare da rubuce rubucen mu na Litinin, larab da jummaa, da kuma karatun kullum da jamaa masu kauna da za su karfafa ki yayinda ki ke binciken Maganan Allah. FORMAT Paperback LANGUAGE Undetermined CONDITION Brand New Long Description Yaushe ki ka fara ji game da Yesu? Ko kin taa tunani yadda labarin wani mutum daga urshalima da ya yi rayuwa fiye shekaru dubu biyu da su ka wuce har kin ji? Bishara ba labara ne kawai ba: labara mai dai ne da duniya ta ke ta jira. Bishara shi ne begen rai har abadata wurin badagaskiya ga Kristi. Waanda su ka yi tafiya da Yesu da Ya zo duniya sun badagaskiya gare Shi. Sun yarda Shi an Allah ne, wanda Yam utu domin Ya auke zunuban duniya duka kuma wanda ya rike rai har abada ma wanda sun badagaskiya gare Shi. Wannan maza da mata sun mutu domin bisharan Yesu. Sun zama shaidar rayuwan Shi da mutuwan Shi da tashin matattun Shi. Kuma bas u bar komai ya hana gaya wa duniya game da Shi ba Bishara shi ne begen rai har abadata wurin badagaskiya ga Yesu Kristi. Allah Ya ba wa Iklisiya ta farko iko a kodayaushe. Ya ne tare da su a cikin gwaji, cikin nassara, kuma cikin shakkan su. Allah Ya a da aikin da ya ba wa Iklisiya ta farko kuma ya bishe su a hanyan cikatawa. Domin amincin su, mun ji gaskiyan bishara. Domin dagewan su, mun san aikin ceto da Yesu Kristi Ya yi. Kuma domin misalin su, mun samu ikon bishara. Cikin Iko: Jiya da Yau bincike ne mai zurfi cikin littafin Ayukan Manzanni. Yayinda mu ke binciken Iklisiya ta farko muna begen za mu samu karfafawa domin ya bishara ga mutanen da mun sani. Allah Y aba wa Iklisiya ta farko ikon ya da bishara a kullum, Yan a yi mana hakannan, har a yau. Mu haa kai a yanan gizo domin wannan binciken na tsawon mako shida ko kuma kan app namu na Love God Greatly. Za ki samu Karin abubuwa game da Cikin Iko tare da rubuce rubucen mu na Litinin, larab da jummaa, da kuma karatun kullum da jamaa masu kauna da za su karfafa ki yayinda ki ke binciken Maganan Allah. Details ISBN1715102681 Pages 194 Publisher Blurb Language Undetermined ISBN-10 1715102681 ISBN-13 9781715102685 Format Paperback Author Love God Greatly Short Title Empowered Imprint Blurb UK Release Date 2022-07-06 Subtitle Yesterday and Today: A Hausa Love God Greatly Study Journal Audience General Year 2024 Publication Date 2024-08-23 We've got this At The Nile, if you're looking for it, we've got it. With fast shipping, low prices, friendly service and well over a million items - you're bound to find what you want, at a price you'll love! TheNile_Item_ID:128480915;
Price: 28.16 AUD
Location: Melbourne
End Time: 2024-12-22T06:04:54.000Z
Shipping Cost: 9.73 AUD
Product Images
Item Specifics
Restocking fee: No
Return shipping will be paid by: Buyer
Returns Accepted: Returns Accepted
Item must be returned within: 30 Days
ISBN-13: 9781715102685
Type: Does not apply
ISBN: 9781715102685
Book Title: Empowered: Yesterday and Today
Format: Paperback
Language: English
Item Height: 229mm
Topic: Beliefs
Item Width: 152mm
Publisher: Blurb
Publication Year: 2021
Author: Love God Greatly
Item Weight: 268g
Number of Pages: 194 Pages